@MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE @
Daga: Ammar Ummar Ajjalallah
Ziyara Ta Farko.................
An Ziyarci Wakilin 'Yan uwa Na Da'irar Udawa Dakewaye, MALLAM NUHU ABDULMUMIN.
Yayin ziyarar, Malamin ya jawo hankalin Matasan wajen dagewa a wannan tafiyar tasu Sayyid(H), inda yace "Muzama jakadun su Sayyid a ko'ina, inda sauran matasan daba a wannan Harkar suke ba, zasu ga kyawawan dabi'u a tare damu ta haka ne Allah zai haskamasu. Inda kuma Malamin yaciga da cewa Sakona ga Matasa shine muzama masuyi domin Allah mu tarbiyyantar da kawukan mu Mujahada in mukayi haka to wallahi mun taimaki su Sayyid (H)" Inji Mallam Nuhu Abdulmumin.
Ziyara Ta Biyu.
Ankaima MALLAM YAQUBA ALIYU AL'UDAWY. Shima ya jawo hankalin Matasan a fannin Neman Ilimi da Hadin kanmu.
Ziyara Ta Uku.
Anziyarci MALLAM DALHAT ADAM (Na'ibi) shima Malam ya jawo hankulan Matasa kan kasancewa Fitillo daza mu haskawa Matasan Waje hakikanin Da'awar Sheikh Zakzaky(H).
Ziyarar ta kunshi janibin sisters da brothers. Ankammala lafiya.
—Ammar Ummar Ajjalallah
—Media Forum Udawa
—FreeSheikhZakzaky
—25/05/2020
karanta wasu LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Munasabobi