Bazan lamun ta ba, har sai naga almajiri na ƙarshe ya bar Jahar Plateau – Lalong





Gwamnan jahar Plateau Simon Bako Lalong, yace bazai lamunta ba, har dai yaga almajiri na ƙárshe ya bar Jahar Plateau, zuwa jahar da ta asali.

Ya fadi hakan ne a ranar Alhamis din data gabata gs manai ma labarai yace; "Qaddamar da Tattarawa da koma wa da Almajirai zaici gaba, har sai naga babu wani almajiri daya daya rage a Plateau"

A ranar 26 ga watan Afrilu shekara ta 2020, tswaga ta farko 279 na almajirai sn tura su. Daga cikin wadanncen adadi, 243 sn tura su gida jahar su ta Bauchi, Kaduna, da Kano, su kuma 36 an tura su zuwa gundumomin su, amar su Wase, da Kanam" Lalong ya ce gwamnatin sa, tana sane da irin halin ƙunci, da ƴan ƙasar suke fuskanta duba da wannan cuta ta Covid-19, ya kara da bada hakuri, wajen hada hannu don ganin an fi karfin cutar.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post