Mutanen da ku ka ganmu da su, wanda hakan ke ba ku tsoro, to ba bindiga muka sa muka tattaro su ba, kuma ba mu buqatar Bindigar! …Rana ɗaya ba ka da ikon ka (zoka) ce abin da yake da tarihin shekara sama da Talatin da huɗu wai bindiga ne ba! To mu yi mene da Bindiga? Tuntuni ba mu yi anfani da ita ba, (sai) yanzu ne muke da buqata?
“
Littafin Zantukan Hikima Na Sheikh Zakzaky (H)