Abubuwa Huɗu (4) Da Allah Yafi So – Daga Bakin Imam Sadik (A.S)!!!



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

KUMA WALLAHI DUK BUHARI YA RASA KO 'DAYA DAGA CIKIN SU

Duk wani abin haihuwa na halal na qoqarin aikata su, sai dai in bai sami damar yin hakan ba.

Amma wanda aka haife shi ta mumminiyar hanya ko kuma marar rabon lahira ba za ka samu yana aikata su ba, ko da kuwa yana da halin yin hakan.

Ga hadisin kamar haka , daga Imam Sadiq (A.S )yana cewa;

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

‘’ YANA DAGA CIKIN ABINDA ALLAH MAI GIRMA DA 'DAUKAKA YAFI SO:-

- SHIGAR DA FARIN CIKI GA MUMINI ,

- QOSAR DA YUNWARSA,

- KO KAWAR DA BAQIN CIKINSA,

- KO BIYA MASA BASHINSA .‘’

(AL-KAFIY, J:2, SH:192)


Idan ka nazarci wannan abinda ke cikin hadisin sai kaga ai ko daya daga cikinsu babu wanda Buhari ke aikatawa, duk ayyukansa akasin hakane.

Daga wakilanmu na Bauchi zone .

Tare da Ado Isah Guda.

      09039791509

~29th May, 2020/ 8-10-1441.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post