Abbagano✍
babu abinda muka manta babu kuma wani abu daya ɓuyar mana, haƙiƙa babu kokwanto zamu rama komi daɗe wa.
وَإِنْ عَاقَبْتُمْ فَعَاقِبُوا بِمِثْلِ مَا عُوقِبْتُم بِهِ.
Dan kusani duk wani abu da kukaiwa sheak zakzaky bawai mun manta bane kuma tabbas zamu rama.
Bawai mun manta yadda kuka dinga kama shi bane lokaci bayan lokaci har sau goma.
Bawai mun manta yadda kuka harbe masa ƴaƴan sa 6 bane, batare da sunwa kowa laifin komi ba.
Kada kuzaci zamu manta yadda kuka buɗe masa wuta, iyaka ƙarfin ku, har kuka gaji.
Bamu manta yadda kuka samu matar sa ummah zeenah itama kukai mata ruwan harsashi a jikin ta ba.
Baku ma mu manta wannan taɓaɓɓen daya sa bindiga ya harbi idon Sayyid zakzaky ba.
Sannan bamu manta yadda kuka harbi ƴaƴan zakzaky ba, harbi mai muni,
Bamu manta da yadda kuka ƙone ƙanwar Sayyid zakzaky da wuta ba,ita da sauran ƴan uwa
Bazai yiwu mumanta da ɗinbin almajiran Sayyid zakzaky da kuka kashe,ba tun farkon fara harka har zuwa yanzu.
Bamu manta da yadda kuka rushe masa gida ba.
Taya ya zamu manta riƙe shi da kukai har Zuwa yanzu batare da kulawar likitoci ba.
Kusani wallahi wallahi wallahi sai mun rama.
وَإِنْ عُدتُّمْ عُدْنَا ۘ وَجَعَلْنَا جَهَنَّمَ لِلْكَافِرِينَ حَصِيرًا
Shurun mu yanzu bawai shiyake nuna mun manta, bane, lalle muna sane kuma ko Bama nan' ƴaƴan mu baza su manta da jinin iyayen su ba.
Haƙiƙa cikin waɗanda suka zalunce mu, babu wanda bazai ƙwammace uwashi bata haifo shiba.
Wannan zai faru tun a duniya kafin gobe ƙiyama kowa ya girbi abinda ya shuka.
فَمَنِ اعْتَدَىٰ عَلَيْكُمْ فَاعْتَدُوا عَلَيْهِ بِمِثْلِ مَا اعْتَدَىٰ عَلَيْكُمْ ۚ وَاتَّقُوا اللَّهَ وَاعْلَمُوا أَنَّ اللَّهَ مَعَ الْمُتَّقِينَ.
wanda ya yi tsõkana a kanku, sai ku yi tsokana a kansa da misãlin abin da ya yi tsõkana a kanku. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Kuma ku sani cẽwa lalle ne, Allah Yana tãre da mãsu taƙawa.
TABBAS ZAMU RAMA
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
#FREE_ZAKZAKY