Mauludin Sayyida Fatima (S.a) Na Zone din Sayyida Zainabul Kubra a garin Katsina, 01/02/2020

@Media Furom Katsina.

A yau 01/02/2020 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na Da'irar Katsina suka shirya Gaggarumin Taron Mauludin Sayyida Fatima (S.a), wanda 'yan Zone din Sayyeed Zainabul Kubra suka shirya kalkashin (Isma Medical Care Initiaves)

A yanzu Haka Malam Sabo A.t.c ke gudanar da Jawabi dan gane da Jarim tar Sayyida Zainabul Kubra, Jarimtar Sayyida Zainabul Kubra tafi kowace Mace Jarimta, Sayyida Zainabul Kubra akwaita da gudun duniya ta bayar da komi nata zuwa ga Allah.

Sayyida Zainabul khubra ta sadaukar da komi nata da na gidanta bata fita da komi ba sai filo da tabarmar kaba, badan gudummuwar Sayyida Zainabul kubra a Karbala da kufa da Dimiskum da Sham ba da yanzu ba'a samemuba.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post