Shine wanda akayi Waki'ar 19 April 1992, dashi a Katsina. Lokacinshi ne aka Shahadantar Shaheed Abubakar Shehu Modomawa Katsina.
Daga --Idishia Jos.
Tsohon mataimakin Inspector General of Police (AIG) Alhaji Hamisu Ali Jos ya mutu ranar talata a asibitin kasar waje a nan India iyalansa sun tabbatar da lamarin mutuwan nasa, wanda dan uwan shi ya shaida ya yi jinya na tsawon shekara guda a kasar ta India.
Tsohon Mataimakin Komishinan Hamisu Ali Jos ya rike mukamain (AIG) a Katsina a 1999. Sannan yayi gwamna Katsina a karkashin milkin Soja na Sani Abacha.
Kafin mutuwansa ya rayu tsawon shekaru 78 ya bar mata daya, da yara 6
Kafin mutuwan Hamisu Ali Jos ya matsantawa Harka sosai domin zamu iya cewa tin lokacin mulkin sani Abacha shine ya jagoranci dukkan harin da aka kai wa 'yan'uwa Na Katsina.
Rokon mu Allah ya saka mana dukkan binda ya mana.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates.
Tags:
Labaran Duniya
