Ko Kun San| Sayyid (H) Da Kanshi Ya Yabawa Sheikh Ya'aqub Yahya Katsina???



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

ALLAH YASA YA YI IRIN WANNAN YABO GA SAURAN WAKILAN HARKA

Sayyid Zakzaky  (H )jagora ne na gaskiya wanda ke bada certificate ga bayin Allah na gargaru. Duk wanda ya sami shaidar yabo daga Sayyid (H )zai kasance abin koyi ga sauran mabiyansa (H ).

Bayan waqi'ar John Madaki, Sayyid (H )yayi tattaki zuwa garin Katsina don bawa Sheikh Ya'aqub Yahya lambar girma.

Ga dai abinda yace game da shi

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

‘’ NA ZO NAN GARIN KATSINA NE A YAU DOMIN NA TAYA 'DAN'UWANA MALAM YA'AQUB YAHYA MURNAR 'DAUKAKAR DA ALLAH (T )YAYI MASA, DOMIN YA TAKA WANI AJI DA WANI MATSAYI WANDA SAI MANYA MANYAN BAYIN ALLAH KADAI SUKE SAMU .‘’

Allah ya gaggauta qwato mana jagoranmu daga hannun azzalumai .

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

08137925034-08126385470

~4th February , 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post