Ayyukan Izala ga Al'umma Musulmai a Garin Abuja

'Yan Kungiyar Izala na Kasa sun gudanar da aikin taimakon Al'umma a sun hada abubuwa Hannu da Kafafuwa domin taimakawa Jama'ar da Allah ya Jarabce su da rashin hannu ko kafa sunyi  Hannaye da Kafafun ba roba dan Taimaka masu.

 Aikin ya gudana ne a Babban birnin tarayyar NigeriaAbuja, karkashin Jagorancin Shugaban kungiyar Izala ta Kasa Malam Abdullahi Bala Lau.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post