An kammala Muzahara Kiran a saki Sayyid da Mai dakin sa a garin Kontagora:
Kontagora Media Forum
Yan uwan sun fito ne mazan su da Matan su, yara da manyan su. Suna tafe suna Kiran gwamnati ta gaggauta sakin Malamin su. Sannan sun bayyana cewa a Shugaban kasa Buharin. Tare da Gwamnan jihar Kaduna Nasuru El-Rufa'i ,suna so suyi amfani da kotu domin karasa kongilar su ta kashe Sheikh Zakzaky.
Muzaharar da ta samu amsa kisan Yan uwa Almajiran Sheikh Zakzaky na mabanbantan garuwan. Ta isar da sako sosai. Sannan anfaro muzaharar ne daga Babban Masallacin juma'a na garin Kontagora. Inada muzaharar ta tikari tsohuwar kasuwa. Daga nanta rankaya zuwa Kwanar gungume, sannan ta yanka zuwa kan babban titin Kaduna Road. Inda daga nan muzahara zuwa kofar gidan Mai Sudan sarkin Kontagora.
A yau Asabar da misalin karfe 12:05pm na ranar. Yan uwa Almajiran Sheikh Zakzaky na garin Kontagora da kewaye . Suka fito suna kira da a sakar musu Jagoran su Sheikh Zakzaky da Mai dakin sa.
Inda daga nan aka karasu zuwa Sectaria Kontagora. Inda a nan ne aka yi jawabin rufewa. Wanda Malam Muhammad Tukur ya gabatar da jawabin. Inda Malamin ya Kara Jan kunnen azzalumar hukumar Nigeria da ta gagauta sakin Shehin Malamin. Sannan ya Kara da cewa kada Gwamnati tayi kuskiren barin wani abu ya sami Sheikh Zakzaky da Mai Dakin sa. Inda bayan ya karkae jawabin sa ne aka yi addu'a aka sallami kowa.
Anyi lafiya an tashi lafiya. Duk da jami'an tsaron Yan sanda sun zo wurin rufe muzaharar. Inda suka bayyana cewa Area Commander ne ya aiko su.Cewa an ce musu za a tayar da hargitsi, a cikin garin Kontagora. Amma dai anyi magana dasu ta hankali Kuma sun tsaya har a ka sallami kowa.
Daga wakilanmu
Auwal M. Tukur
Shana Islam
1/2/2020

Tags:
#FREE_ZAKZAKY