Da Dimi-diminsa: An Samu Bullar Cutar ‘Coronavirus’ A Jihar Legas

Labarin bullowan Cutar 'Coronavirus' ya tayar da hankulan mutanen Nigeriya, sabida iya magance shi zai iya zama babban abin wahala ga gwamnatin Kasar.

Daga --Idishia Jos. 

An samu bullar cutar ‘Coronavirus’ a jihar Legas ta Nijeriya, a wata sanarwar da ma’aikatar lafiya ta Nijeriya ta fitar da daren nan. Sanarwar ta tabbatar da an gano mutum daya wanda ke dauke da cutar. Zuwa yanzu ba a bayyana wasu bayanai akan wanda ya kamu da cutar ba, amma ma’aikatar ta nuna za ta saki cikakken bayani zuwa gobe in Allah ya kaimu.

Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post