Taskar yada labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA24-cibiyar Ahlul-Baiti da Duniya ta kafa Rumfa a kasuwar baje kolin Litattafai ta Duniya a karo na 25 wanda zai samu halartar masu buga Litattafai daga kasashe daban daban na Duniya.
Hujjatul Islam Dokta Imani Mukadam Memba a cibiyar buga Litattafai sai kuma Sayyidi Muslim Jaza’iri ne suka samu halartar rumfar domin ganawa da masu ziyara a jiya Juma’a .
Kasuwar baje kolin zata gudana ne a kasar Oman a wannan shekarar

Tags:
Labaran Duniya