Wasu Illolin application na wayar andriod da yadda zaku magance su



MAASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
Tareda-DAN DALIN FASAHA
Wani zai yi mamaki kan cewa ai app din da yake amfani dasu suna da illoli kuma wannan illolin zasu iya shafar muhimman abubuwan sa musamman bank accaunt social media da ma makan tansu.
 Sau dayawa mukan je sashen ajiye app wato (app store) ko (play store) dan mu dauko wani app amma bamusan cewa shi wannan app din na wayeba kuma wa ya yisshi mukan dauko musannya a wayar mu kawai dan tayi kyau ko makamanta haka.
To kusan cewa yanzu duniya ba kamar da bace da zaka dauko kowan ne irin app kayi amfani dashi a wayar ka saboda wanda ya kirkiri wannan app zai iya samun wasu bayanan ka cikin sauki ko bai taba ganinka ba.
Da farko zan bayyana mana irin app din da ake yawan samun iri wannan illoli a jikin su
|App na madannnan waya (keybord app)
|App na adon waya (Theams App)
|app na kyautar data (free data app)
|Dama sauran su
To a gaskiya amfani da irin wannan app yakan jawo matsaloli da yawa wanda hakan ba karamar illa bace musam a misalina na farko idan ka dauko appa na (KeyBord App) yana iya daukar duk wani rubutu daka dannan ka turama wani.
misali ka danna zakayi login na bank accaount naka a website na banking ka ko a app nasu kaga ai wanncan (app) din zaiyi aiki a wajen zai ga kome ka danna kuma kome ka shigar a cikin dan haka a kula da irin app di da ya kamata ayi amfani dashi.
Hanyar kare kai daga wannan illin sune
Idan ka sauke app naka ka dorashi a kan waya (instaling) zakaga ya nunama wasu rubutu bayan ya gama hawa yana cewa kayin alow na wannan app yayi kaza-da-kaza a cikin wayar ka kai kuma sai kace a’a ma’ana daya nunama (Alow da Dine) sai ka danna Dine to insha Allah ka gujewa wannan ilar saidai wata daba.

Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga

Mu hadu a shiri na gaba dan ganin wani sabon abun amma muna rokon ku da ku diga mana comment don tanann ne zamusan akan me kuke so muyi maku magana akai mukuma zamuyi iya ko kari mu kawo maku su.

Tareda- Aliyu idris mohd shi’a    

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post