Tsokaci Akan Wafatin Sayyeeda Fatima (S.a), Tare da Malam Sabo A.t.c a Markaz Katsina

Bayan kammala Safkar Alqur'ani da karatun Suratul Yasin Malam Sabo A.t.c yayi tsokaci akan Wafatin Sayeeda Fatima S.a ga kadan daga cikjn Jawabin.

Duk acikin Sahabbai Babu wani wanda yaji Annabi yace Fatima batada gadonsa ko wani Hadisi da yayi magana maka mancin haka duk cikin masu ruwaito Hadi sai Hadisai (1), Hadisin da Abubakar bn kuhafa yace Annabi ba'a gadonsa  a lokacinda yana Sarkin Musulmai.

Sayyadi Abubakar yazo gidan Fatima yana magana yana cewa ko Fatima ta fito daga cikin gida da Imam Imam Ali su mika bai'a ko ya kone gidan Fatima" , sai Fatima tace " Yakai dan haddabi kaine zaka kone mana gida", yace "eh, ko kema kizo kishiga abinda mutane suka shiga", sai yaja da baya-baya yasa  kafa ya Kalba kyauran kofar gidan  Sayyeed fatima, kyauren ya fara gilgidi sai ya sanya kafadarsa ya tura kyauran, ya tora kyauren da karfi ya balle, kyauren ya bigi cikin Sayyeeda fatima hartayi barin dan cikinta.

Mutum 3 sinzo gidan sayyeed Fatima (S.a) domin neman gafarar ta Fatima har tabar duniya tana fushi da mutum 3.  Wani mai Hadisi yace "ka girmama mai magana Abubakar kenan ka girmama wanda a ka yima magana Imam Ali kenan", ga maganar da mai Hadisin yayi "Zan kona gidanka inbaka mika bai'a gareni".

Buhari, Muslum....

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post