@MA`ASUMAH NIGERIA 🇳🇬 NEWS UPDATE
@ Shafi Domin Kai da Al`ummar ka
_Zamuyi magana akan teaniasis. Shine ake kira da Hausa tsutsotsin ciki.
Teaniasis:Ana samun ta ga kowace kasa inda yazamto anacin alade ko saniya beef or pork.
Ta kasune kashi biyu.
1)Teania solium.
2)Da Teania saginata.
Differences wato bambanci.
1) Teania solium shine wadda ake samu ga pig wato alade.
2) Teania saginata:tsutsan ciki wadda Ake samu sanadiyar cin naman saniya, cow.
3) Teania solium :Tana maƙalewa ne ga hanji da taimakon hook and suckers wasu abu masu kamar super glue.
4) Teania Saginata:Itama tana laƙewane ga hanji da taimakon suckers kawai.
Wannan shine banbancin Teania solium da kuma teania saginata.
Reservoir of infection.
Ƴana iya zama mutun dabba ko wani gurin wanda zaizama cutar ta Zauna har ta yadu ta fara sakamma wasu.
MODE OF TRANMISION.
1) Idan yazamto anacin naman alade ko kuma saniya wanda naman bai nina ba.
2) Sai kuma idan yazamto ana zuba human feace a inda bai dace ba. By indiscriminal disposal of human faces.
SAI KUMA CONTROL MEASURES. HANYOYIN KARIYA DAGA CUTAN.
1)Arika zuba toilet inda ya dace. Proper disposal of faces.
2) Through cooking of meat. Adafa nama ya dahu.
3)Raising personal hygiene standards. Yazamto anyi improving mutane akan yanda zasu san tsaftan abinci food hygiene.
4)Health education, ilimin lafiya.
5)Deworming ya zamto duk bayan wasu loƙuta anaba yara maganin tsutsan ciki.
6)Proper meat inspection.
Wrote: -Abbakar Labbo
Tags:
Cuta da Magani
