🇮🇪Ma'asumah Nigerian New Update
Wakilinmu Na Kano
@MJ Matashi Ibrahim
Amatsayinki na ya Mace wanne tanada kikaiwa kanki,kokinfison kikasance tamkar matan dasuke zubarwa da kansu kima.
Karfa kimanta cewa kefa mai tsadace,kuma kina da kima sama sa abin dakike tinanin danshi zaki zubar dakimarki.
Yawan darajarki tamkar yawan samu mutan kirkine aduniya,amma idan kika zubda daraja taki za'asamu marasa da'a daga gareki.
Menene amfanin wand bamaharraminkiba yaga surar jikinki bayan kinsan haka ba'abune mai kyauba, idankwa zakikasance mai bayyana staraicinki kowa yagani to lallai kinyi babban kuskure domin duk wannad yakai idonsa to kefa taki tagama.
Bani dawani buri wanda yahuce inga kinrike kimarki ya yar uwata tinda kinsan ke mai kimace aguri allah da duk masu tsoron allah.
Shawarace atakaice
@MJ Matashi Ibrahim