
Daga Wakilin Mu Auwal Yusuf Muhammad.
"Mun san yanzu Mafarkinsu Shine suna ganin Kamar za'a iya Murkushe mune, Kamar za'ayi Wani abune sai ayi Wani 'Operation' sai a Neme mu a rasa, Kuma Suna jin haka a zuciyarsu,
Sun dauka Cewa, 'operation' zasu yi na kwana uku 'maximum' sai ace ina Shiites! din suke? Sai Ace ai basu! Wallahi kun yi kadan! Wallahi karya kuke yi! Sam! Wannan ba zai taba Yiwuwa ba".
"Addinin Allah Ya fara dagowa Kenan Sai Kuma Ya kafu daram! Na'am! Ba Makawa zasu Yi aiki irin nasu, Muma za mu yi irin namu. Za kuma su Shekar da jinine tunda burinsu kenan."
"Amma in kana So kaga Karshen ka (ka mutu) zo kayi fada damu, In kana So kayi Mummunan Karshe zo Kayi fada da mu, in kana So Mulkinka Ya rushe zo kayi fada da mu.
Eh mana, Mu in a kayi fada damu ne Muke karfi, an fada Maka Muna tsoron kayi fada da mu ne? Ku yi mana Bismillah! Ga fage ga Mai Doki, baza Mu fasa abin da Muke Yi ba, Kuma Karku fasa".
-Wani bangare Na Jawabin Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a shekarun baya.
Auwal Yusuf Muhammad
Ma'asumah Najeria news Updet
#30/1/2020