Dattijon Da Ya Shafe Sama Da Shekaru Arba'in (40) Yana Halartar Sallar Jam'i,Ya Rasu Yana Sallah

Babban rabo: Dattijon Da Ya Shafe Sama Da Shekaru Arba'in Yana Halartar Sallar Jam'i,Ya Rasu Yana Sallah.

Dattijon Da Ya Kwashe Sama Da Shekaru Arba'in 40 Yana Halartar Kowace Sallah Tun Kafin Ladani Ya Kira Sallah.

Wannan dattijon ya kwashe sama da shekaru 40 yana zuwa masallaci a kowace sallah tun kafan ladani ya kira sallah.

Ya kasance shi kadai yake zaune a gidansa, saboda yana tsoron kar ya mutu jama'a ba su sani ba, sai yayi wasici wa mutane cewa duk ranar da suka ga bai halarto sallah biyu a jere ba, su sani ya mutu ne a gida dan suyi mai sutura.

Ikon Allah, ranar da zai bar duniya sai Allah ya dauki ransa a masallacin Juma'a ana cikin tsakiyan sallar Juma'a,kowa da kowa ya ga mutuwarsa.

Ka da ku yi masa rowar addu'a da shi da wadanda suka riga mu gidan gaskiya.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post