Da Dumi Duminsa| Sabon Makircin Gwamnati Bisa yunkurin Kashe Zakzaky


@Ma'asumah Nigerian News Update@

Azzaluman Mahukunta sun zauna a Villa Ranar Lahadi sun tsaya a matsayar zartar da yankewa Zaksaky hukuncin kisa kamar yadda zartar da hakan a matsayin mataki na karshe.

Zasu yanke wannan hukunci na da zummar komai zai faru saidai ya faru ɗin.

Sakamakon tattaunawar Buhari da sarkin Saudiyya, an tura musu kuɗaɗe masu yawa.

El-Rufa an yi masa alƙawarin zama shugaban ƙasa.

Yanzu zasu ɗauki matakin kawo karshen Harka gaba daya a Nijeriya basu  damu da abinda zai biyo baya ba sudai kawai su buyawa iyayen gidan su da suka cika musu aljihu da kuɗaɗe.

Daga Wakilin mu
Auwal M Tukur.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post