Yadda zaku goge abokin da bakuso a facebook



YADDA ZAKI GOGE ABOKIN DA YAKE MAKI MAGAN GANUN DA BAKI SO A FACEBOOK

*MA’ASUMA NIGERIAN NEWS UPDATE*

Tareda – Dan-dalin Fasaha

Sister –“Slm yaya imam ga wasu mutanen da ke min abinda da banaso a facebook ya za’ai na gogesu gaba daya? Su daina ganina ma nima nadaina ganin su?”

Aliyu idris mohd shi’a –“wslm sister kar ki damu yanzu zan nuna maki yadda zaki kashe wannan matsalar cikin sauki ki biyoni cikin wanna dan karamin rubutu dazan yi”
Da farko ki fara bude facebook naki saiki tafi kai tsaye zuwa kan profile na wanda kike so ki goge ( bloking) saiki duba daga kasan sunan sa zakiga inda aka sanya  {more} saiki danna da zarar kin danna zai kawoki wani wuri da zakiga rubutut tuka kamar haka
[*unflow 
* unfriend
*Block ]

Da zarar ya kawoka nan sai ka danna inda aka sanya (block) Facebook zasu tambaye ka shin kana son gode wane dan wane ne sai kawai kice yes to zai gogeshi daga abokan ki bazai sake ganinki ba bare ya maki maanar rashin da’a 

Mu hadu a darasi na gaba dan koyan wani abun daban  

Sunana – Aliyu idris mohd shi’a

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post