Ankama Wasu Mutun Biyu 'yan Kasar Saudiya a Iraqi Suna Tunzira Masu Zanga-zanga ayi Kone-kone.

ankama wasu mutun biyu yan kasan saudiya a iraqi suna tunzira masu zanga zanga sunayin aiki tare na kona dukiyoyin jama'a dasama makarantu wuta da yinma makarantu barazana idan sukacigaba da koyarwa a makarantunsu
ankamasune a bagad babban birnir kasan Iraqi.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post