
Daga Wakilin Mu --Idishia Jos.
A wani rohoto da yake zuwa an kakkabo Jirgin Amirka a kasar Afghanistan ciki da manya-manyan kwamandojin yaki na Amirka D'ANDREA wanda ya kitsa kashe Kwamandan Iran Qaseem Sulaimany.
Sai dai kuma kasar Amirkan bata musanta fadowan Jirgin sama ba, amma sunce hatsari yayi ba kakkabi shi aka yi ba.
Sai dai ita Amirka a wata sanarwa data fitar tana zargin akwai sa hannun Iran wajen kai yin wannan aika-aika. Duk da yake akwai takun saka tsakanin Iran Da Amirka tun bayan kisan Kwamandan Sojojin Iran din Qaseem Sulaimany.
Akwai cikekken Rahoto nan zuwa.....
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates