WASANNI==MEKASANI DANGANE DA ELCLASICO


⚽⚽⚽⚽⚽⚽

████████████████████████

Kalmar elclasico tasamo asaline daga harshen ingilishi wato turanci wato classic wanda kalmar kenufin wani ginshikin abu. Kokuma hamshaki ayaren sepanyol kuma anakiransa da el'clasico

Elclasico wasa'da ake fafatawa tsakanin kungiyoyi biyu real madrid dakuma barcelona ako wacce gasar kokuma wasan sada zumunta el clasico shine wasa dayafi janhakulan mutane afadin duniya

Anfara buga wasan el clasico tsakanin real madrid da barcelona aranar 13 gawatan May ashekarar alif 1902 yau shekara 117 kenna dafara wasan hamayya tsakanin kungiyoyin guda biyu

Haduwar farko anyisane aranar 13 gawatan May shekarar alif dubudaya da dari tara da biyu 1902 inda taci real madrid 3_1 agasar copa delary

Haduwar karshe tsakanin real madrid da barcelona anyi shine aranar 2 gawatan Maris shekarar 2019 inda barca ta doke real madrid daci 1 maiban haushi agidanta

KALAMAN LIONEL MESSI KAN BATUN WASAN HAMAYYAR EL CLASICO

████████████████████████

kalaman lionel messi yace real madrid da barcelona wasane na daban bawani damuwa da yadda kungiyoyin sukazo wasa aranar dukda cewa duka kungiyoyin muna kokari saboda haka wasannan zaiban ban banta.

Hakika wasanni 12 dasuka gabata tsakanin kungiyoyin guda biyu barcelona ce tafi samun nasara inda taci 6 takuma yin kunnan doki 3

Adaren yaukuma barcelona zata karbi bakunci abokiyar hamayyarta agasar cin kofin laliga. Damisslin karfe 8:00pm agogon nigeria kamaroo da chadi

CHAIRMAN DLW 2019

KALMA DAYA TAK ?

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post