LABARAN DUNIYA :: majalisar Amurka ta tsige Mista Trump

Shugabar majalisar wakilan Nancy Pelosi ta bayyana cewa 'yan majalisa 230 sun goyi bayan tsige shugaban yayin da 197 suka ki amincewa.

Laifukan  da suka kai ga tsigehi
Laifin Mista Trump na farko shi ne kokarin tursasa shugaban Ukraine da ya binciki abokin hamayyarsa, a zabe mai zuwa, kuma tsohon mataimakin shugaban kasar, Joe Biden.
Laifi na biyu kuwa ya hada da kokarin kawo wa majalisa tarnaki. Mista Trump a yanzu ya zamo shugaba na uku da aka taba tsigewa.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post