Duk abinnan da'akayima wannan bawan Allah' har yanzu zuciyarsa bata chanza akan abinda take akaiba' tun daga lokacin da yafara kirannan zuwa yau dinmu' kusancin wannan babban bawan Allah da Allah kullun sai dai abinda yayi gaba"
Idan ba a tafarkin Allah ba' a wane tafarki ne zaka fuskanci hujumin makiya irin wannan ka'iya jurewa'? Wane mutum ne a kasarnan kake tsammanin zaifuskanci wannan ibtila'in da musibar a hannun azzalumai batareda yayi masu saranda ba" inba Sayyid zakzaky h' ba?
Wanene tsananin musiba yake kara tabbatarmasa da yakininsa da Allah t' a kasarnan inba Sayyid zakzaky h' ba?
Kuntabajin labarin wanda aka kashe masa ya'yansa 6' aka kone gidansa' aka kashe masa almajiransa' bila adadin' tareda taimakon makobta da makiya na nesa dana kusa' amma yace abisu da buhunan sugar madara shinkafa da gero' kuma ace yana gaishesu' inba waliyin Allah ba wa'ya'isa zuciyarsa tadauki irin wannan?
Shi ne wanda yake kukan cikawar makiyinsa idan yamutu baifahimce shiba' baigane cewa anzalunceshi bane' yaku mutane kufahimci kiran wannan bawan Allah' da tausaya masa kafin mutuwa tace salamu alaikum"
ALLAH t zaiyi hukuncin daidaiku' kuma zaiyi hukuncin jam'u' yaya kuka dauki al'amarin jagora' da'aka zalunceshi kuntausaya' kun amsa kiransa' kunyi masa mubayi'a?
ALLAH kashedemu munasan Sayyid zakzaky h' kabarmu tare dashi kar tsanani da yanayi yasamu muchanza' Allah kadauki rayuwarmu akan tafarkin da wannan bawan naka yazo yanuna manashi' katashemu ahaka' kayi mana hukuncin adalci tsakaninmu da wadanda suka rabamu dashi' alokacin da al'umma suke tsananin kishin ruwanji daga gareshi' ALLAH kagaggauta fitowarsu Sayyid zakzaky h'
Allah t ka'amfanardamu "
jibril Usman sarki
