ANNOBAR DA TADADE TANA ADDABAR NIJERIYA

Kowace Kasa da irin jarrabawar da Allah Madaukakin Sarki
Ya yi mata. Wasu Kasashen AMBALIYAR RUWA, wasu
GIRGIZAR KASA, wasu kuma ANNOBAR GUGUWA mai zubar
da gidaje da daukar motoci kamar takarda. Wasu Kasashen
kuwa ANNOBAR WUTAR DAJI
Ni kuwa KASATA NIGERIA Allah Ya kare ta daga dukka
wadannan - Sai dai Ya jarrabe ta da ANNOBAR BARAYI, kuma
AZZALUMAN SHUGABANNIn da ba sa TAUSAYIN TALAKA,
wadanda a mafiya yawan lokuta sun fi damuwa da abin da
ALJIFANSU ZA SU SAMU, FIYE DA RAYUWAR TALAKAWAN
NASU!

Ya Allah Ka gyara mana Kasarmu
Free zakzaky

Kamun malam zaluncine
Allah protect zakzaky

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post