TARON MAKON HADIN KAI A ABUJA NA CIGABA DA GUDANA.
🇳🇬MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE🇳🇬
✍ BY SHARHABIL USMAN PANDOSS
TARON MAKON HADIN KAI A ABUJA NA CIGABA DA GUDANA.
Taro ya yi taro, masoya Manzon Allah cike da Fudiya Maraba Abuja inda ake gudanar da taron Makon Hadinkai na bana ke gudana, da harka islamiyya karkashin Jagora Sayyid Zakzaky (H) ta shirya a Abuja, yanzu haka mawaka ne ke gabatar da wakokin yabon Manzon Allah (S).
14/11/2019
Tags:
Munasabobi