Muzaharar Mauludi a Abuja jami'an tsaro sun aukawa yan uwa



Maasumah Nigerian News update 

Kamar yadda aka Saba yauma fita Muzahara kulli yaumin a Abuja yauma an fita Saidai jami'an tsaro sunzo sun har-harba tiyagass ana daf da tashi. 

muzaharar Yau dai ta dauki lokaci Tana tafiya cikin lumana amma da zuwansu suka auka da harba giyagass akan yan uwa.

wannan shi ne yadda muzaharar da waki'ar ta gudana.

¤Aliyu Idris Mohd Shi'a 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post