Daga Abuja makon hadin rana ta biyu

*DAGA ABUJA*
*RAHOTON TARON MAKON HADINKAN MUSULMI RANA TA BIYU A ABUJA.*
🇳🇬MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE🇳🇬
✍BY SHARHABIL USMAN PANDOSS
Bayan isowar al'umma masoya Annabi (S) muhallin da taron makon hadinkan musulmi ke gudana a abuja, tuni aka gabatar da bude taro da addu'a karatun al'qur'ani, daga bisani mawaka ne suka gabatar da wakokin sharan fage a wurin.
Daga bisani kuma bayan kammala waken mawaka aka gabatar da mai jawabi a rana ta biyu, wato Malam Abubakar (Baban Burazu) wanda shine ya gabatar da jawabi a wurin taron, zuwa yanzu an shiga sallah da cin abinci, daga nan za'a dawo acigaba da program na dare insha Allah.
*10/11/2019*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post