YADDA AKA GUDANAR DA BIKIN MARABA DA MAULUDI A GARIN BIRNIN KUDU

MARABA DA MAULUDI A GARIN BIRNIN KUDU A JIYA LARABA 

*Maasumah Nigerian News 
 Update*

A dare jiya laraba ne  yan uwa almajiran sheik ibrahim Zakzaky(h) da sauran yan uwa Musulmi yan Darikun sufaye suke gudanar da Bikin mauludin fiyayyen halitta Muhammad Dan Abdullah (S. A. W. W) Wanda aka saba duk shekara ake masa lakabi da MARABA DA MAULUDI inda ake tattara yan islamiyu suke baje mana ilumun muka dan gane da haihuwar manzon Allah (S. A. W. W) Wannan mauludi ya gudana kamar haka.

-Bude taro da addu'a
-Karatun Al-Qur'ani Mai girma
-Wakokin yabo ga fiyayyen halitta daga malaman islamiyu 
-Tambaya da Amsa dan gane da rayuwar manzon Allah 
-kirari da tarihi daga yan islamiyu
-Jawabin Amir din garin 
- bada kyautuka ga Wanda suka samu nasara da Wanda basu samu nasarar ba. - Sai addu'ar Rufe daga ya amir din garin.



Tareda 
- Aliyu Idris Mohd Shi'a 
-birnin kudu media 
- ZakzakiyyahTv
-www.maasumah.com.ng

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post