Mun wayi gari ranar 12 ga watan December shekarar2015 daya ga watan al'muharram
![]() |
Hoton husainiyya baqiyyatullah bayan sun rusa ta |
![]() |
Nan jami'an soja ne adede gidan man n.n.p.c dake gaban husainiyya baqiyyatullah |
Mun wayi gari ranar 12/December/shekarar 15 da daya ga watan al-muharram misalin karfe 2:00pm da mummunan labari
Yakasance duk shekara a rana irin ta daya ga watan maulud Yan uwa musulmi almajiran sayyid zakzaky (h) suna hadu don gudanar da bikin chanza tutar mauludin manzon Allah (a.s.w.w.) to Kamar kowace shekara saidai awannan shekarar ta 2015 ranar 12 ga December da misalin karfe 2:00pm Yan uwa musulmi naci gaba da taruwa acikin harabar husainiyya baqiyyatullah zaria don gudanar da wannan biki na canza tutar maulud sai ga wani bakon abin da basu taba ganin irin Shiba tunda suka fara gudanar da bukukuwan su na addini
Inda azzalumar gwamnatin nageria karkashin jagorancin general buhari(l)bisa jagoranci tukur Yusuf burutai(l) ya kawo yaran shin bakin gidan man (n.n.p.c) deka gaban husainiyya baqiyyatullah zaria cikin shirin yaki nan take batare da bata lokaci ba wasu daga cikin Yan uwa suka je don jin Miya kawo su wannan wuri inda ba wurin da aka saba ganin su ba haka akaje ana tanbayar jagororin su cewa miya kawosu wannan waje buda bakin Commander rundunar keda wuya sai yace unzo fasing out wato bikin yaye sabbin soja sai Dan uwan dake magana dasu ke cemasu to ai nan ba Barack bane ya kamata kutafi chan Depot Barack tunda ancan ne za ayi bikin yaye daliban sabbin sojojin
Badai su saura raba haka sukaci gaba da raba position tare da Shirin bude wuta suka zagaye husainiyya baqiyyatullah ganin haka sukuma Yan uwa suka fito daga cikin husainiyya baqiyyatullah zuwa wajen ta don ganin wannan bagon al amari haka akayi jami'an tsaron soja na tsa tsaye cikin Shirin bude wuta hakama Yan uwa na tsaye don bada kariya ga husainiyya wasu na kabbarori wasu na salloli cikin husainiyya baqiyyatull ana tsaye haka saiga tukur Yusuf burtai(l)da wata runduna da wasu motoci cikin shirin yaki sukazo dai dai inda Yan uwa ke tsaye abisa titi sai yan uwan dake wurin suka kara tanbayar shi cewa miya kawosu sai sukace wucewa zasuyi zasu je fasing out ne Yan suka sake ce masu ai nan ba baracb bane Yan uwa suka ce Ma tukurtburutai yaja yaran shi su kauce daga gaban hussainiyha bakiyybaqiyya haka dai suka giji har saida suka aiwatar da muradin shugan su suka budewa Yan uwa musulmi wuta da tankoki da gurnet da bom haka dai akayi abunda akai suka ci gaba da budewa Yan uwa wuta ba gaggautawa tun daga karfe 2:00pm har waye wan gari saida ya kasance suka kashe kusan kowa dake husainiyya baqiyyatullah sai wanda allah ya fidda bayan sunci karfir Yan dake husainiyya baqiyyatullah suka rasata kuma wata rundunar ta nufi gellesu inda gidan sayyid zakzaky (h) yake
Muhadu agaba
Mdn bara'a Malumfashi
mudansirbaraamalumfashi@gmail.com
Tags:
Labaran Duniya