Yau wannan shafi na Maasumah na dauke muku;
Da cikakken bayani akan wani sabon Offer na MTN wanda zaka samu damar kyautar Data har kimanin 2000mb wanda Yake aiki a,
Pc,mobile, android, iPhone ,da sauran su
Haka kuma wannan hanyar da, zamu baku.
Yanai a' sabon sim/tsoho
Abuna farko shine:
ka tabbatar kana da
Android bayan haka Saika dauko
My MTN app idan baka dashi dauko sa a'nan
👇👇
Download My MTN app here
https://bit.ly/2zWbOfC.
Bayan ka dauko saika bude sa.
Daga nan zai nuna maka Notification kamar haka
Saika taba
------> Invite Now
Daga nan zai nuna maka box guda10
Kamar haka
Bayan Ya nuna maka haka" kawai kai kuma saika shigar da numbobin abokan ka ko ma wani irin MTN ne wanda ba'a taba
Bude mymtn app, dashi ba bayan kasa kai
Submit daga nan zasu turawa duk wanda kasaka number sa link,
Bayan sunbi link din sun dauko app din sun bude zasu basu kyautar 500mb kowanne mutum1 kai kuma su baka.
2000mb, sbd duk mutum1 Daya dauko app din ta link dinka zasu baka kyautar 200mb
Mutum10 2gb kenan
Allah bada sa,a
Ka tabbatar bayan ka gwada wannan hanyar kayi share zuwa sauran Social media domin mutane su Amfana.

Tags:
Yanar gizo