YADDA JAMI'AN TSARON YAN SANDA SUKA BUDE WUTA KAN MASU MUZAHARAR JUYAYIN KISAN JIKAN MANZON ALLAH YAU A GARIN MALUMFASHI.
Da misalin karfe Tara da rabi na safiyar yau Talata ne Wanda YAYI daidai da 10/01/1441 Yan uwa almajiran malam Ibrahim zakzaky(h)na garin malumfashi suka hadu a makarantar Fudiyya dake garin malumfashi domin shirya yadda za a gudanar da muzaharar ranar Ashura kamar yadda aka Saba duk shekara.
Wasu ba'arin Yan uwa din suna cikin hall sun saukar Qur'ani wasu Kuma suna kan shirya yadda fitar zata kasance Sai ga labari cewa jami'an tsaro sun iso kusa da fudiyya din.Malam Nura Abdulkarim shine ya matsa kusa da su yayi MAGANA da su cewa lafiya?Sai mataimakin Area command dake malumfashi YACE ba ZASU bari ayi wannan taron ba Wai an haramta mu HUKUMCHIN mu day da Yan Boko haram.
Malam Nura ya bar wajen kenan Sai kawai suka fara harba tiya gas da harshi masu Rai,wannan NE yasa sauran Yan uwa suka fito aka hau sahun muzahaara cikin izza.
Muzaharar ta nufi hanyar gaggarawa Sai tafi ta gwamutsa inda aka hau vabban titin daga Nan ta Mike ta shiga ta layin shanu ta zagayo ta dawo rawul din kusa da gidan Alh,Hada.kafin malam kabeer Imam ya fara jawabinsa na rufewa Sai ga Yan SANDA daga zuwa fa Sai Harbin Yan uwa Sai kabbara suke sun mayar da martani da abin da ya sauwaka.
Sun cigaba da harbi da tiya gas har suka Kai Yan uwa lungun fudiyya inda anan ne aka dauki lokaci ana artabu inda aka samu wasu zauna gari banza suna taimakawa Yan SANDA wajen jikkata Yan uwa a Nan NE su Kuma yan SANDA din suka you amfani da harsashi Mai Rai inda suka harbi malam Nura Muhammad a cikinsa inda Rai YAYI halinsa.
Sun Kuma jikkata mutane shidda munanan raunika tare da Kama wasu Yan uwa guda biyar.
Da misalin karfi wajen UKU Sai ga shugaban karamar hukumar malumfashi da DPO na kafur da malumfashi da Kuma commander din soja da Kuma wakilin Area commander sun zo fudiyya inda aka tattauna jawabi Mai tsawo.
Zan cigaba insha Allah!
![]() |
| Zuwan jami'an tsaron fodiyyah |
![]() |
| Yayinda jami'an tsaro suka fara harba tiyagas a fodiyyah |
![]() |
| Shaheed mlm nura Muhammad |
![]() |
| Mlm kabir imam da mlm shiru rogoji asahun muzahhara |
![]() |
| Wan dan uwanda aka harba ne ayayin wagi'a |
Da misalin karfe Tara da rabi na safiyar yau Talata ne Wanda YAYI daidai da 10/01/1441 Yan uwa almajiran malam Ibrahim zakzaky(h)na garin malumfashi suka hadu a makarantar Fudiyya dake garin malumfashi domin shirya yadda za a gudanar da muzaharar ranar Ashura kamar yadda aka Saba duk shekara.
Wasu ba'arin Yan uwa din suna cikin hall sun saukar Qur'ani wasu Kuma suna kan shirya yadda fitar zata kasance Sai ga labari cewa jami'an tsaro sun iso kusa da fudiyya din.Malam Nura Abdulkarim shine ya matsa kusa da su yayi MAGANA da su cewa lafiya?Sai mataimakin Area command dake malumfashi YACE ba ZASU bari ayi wannan taron ba Wai an haramta mu HUKUMCHIN mu day da Yan Boko haram.
Malam Nura ya bar wajen kenan Sai kawai suka fara harba tiya gas da harshi masu Rai,wannan NE yasa sauran Yan uwa suka fito aka hau sahun muzahaara cikin izza.
Muzaharar ta nufi hanyar gaggarawa Sai tafi ta gwamutsa inda aka hau vabban titin daga Nan ta Mike ta shiga ta layin shanu ta zagayo ta dawo rawul din kusa da gidan Alh,Hada.kafin malam kabeer Imam ya fara jawabinsa na rufewa Sai ga Yan SANDA daga zuwa fa Sai Harbin Yan uwa Sai kabbara suke sun mayar da martani da abin da ya sauwaka.
Sun cigaba da harbi da tiya gas har suka Kai Yan uwa lungun fudiyya inda anan ne aka dauki lokaci ana artabu inda aka samu wasu zauna gari banza suna taimakawa Yan SANDA wajen jikkata Yan uwa a Nan NE su Kuma yan SANDA din suka you amfani da harsashi Mai Rai inda suka harbi malam Nura Muhammad a cikinsa inda Rai YAYI halinsa.
Sun Kuma jikkata mutane shidda munanan raunika tare da Kama wasu Yan uwa guda biyar.
Da misalin karfi wajen UKU Sai ga shugaban karamar hukumar malumfashi da DPO na kafur da malumfashi da Kuma commander din soja da Kuma wakilin Area commander sun zo fudiyya inda aka tattauna jawabi Mai tsawo.
Zan cigaba insha Allah!
Tags:
Labaran Duniya