To wannan birnin shine birnin Barcelona dake kasar Spain,
Ga yadda mazauna birnin Barcelona na kasar Spaniya su ka baje kolinsu a rana suna wasan dara a kan tituna, yayin murnan ranar da aka haramta ababan hawa bin tituna a fadin birnin a jiya lahadi.