LABARIN WASANNI

ASSALAMU ALAIKUM WA
 RAHMATULLAHI WA BARAKATUH.

MUNA YIWA DUKKAN JAMA'AR MUSULMAI FATAN ALKHAIRI BISA SHIGOWr SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI TA 1141 BAYAN HIJIRAR SHUGABANMU (SAWW).

ALLAH MUKE ROKO YA GAFARTA MANA ZUNUBAN SHEKARUN DA SUKA GABATA, KUMA YA SHIRYEMU YA TABBATAR DAMU BISA TAFARKI MADAIDAICI, TARE DA SAMUN KWANCIYAR HANKALI DA QARUWAR ARZIKI DA HIMMA WAJEN NEMAN YARDARSA, TARE DA KARIYA DAGA DUKKAN SHARRUKA DA FITINTINU ALBARKACIN SALATIN DA KULLUM MUKEYI GA SHUGABAN HALITTU (SAWW).

WASANNIN DA AKA FAFATA JI
PREMIER LÊÅGÜË ENGLAND

FT Southampton 1 - 1 Manchester United
FT Chelsea 2 - 2 Sheffield United
FT Crystal Palace 1 - 0 Aston Villa
FT Leicester City 3 - 1 AFC Bournemouth
FT Manchester City 4 - 0 Brighton & Hove Albion
FT Newcastle United 1 - 1 Watford
FT West Ham United 2 - 0 Norwich City
FT Burnley 0 - 3 Liverpool
SPAIN - LALIGA SANTANDER
FT Osasuna 2 - 2 Barcelona
FT Getafe 1 - 1 Deportivo Alaves
FT Levante 2 - 0 Real Valladolid
FT Real Betis 2 - 1 Legane
ITALY - SERIE A

FT Milan 1 - 0 Brescia
FT Juventus 4 - 3 Napoli
GERMANY - BUNDUSLIGA

FT Bayer Leverkusen 0 - 0 Hoffenheim
FT FC Bayern München 6 - 1 Mainz 05
FT Schalke 04 3 - 0 Hertha BSC
FT Freiburg 1 - 2 FC Köln
FT Wolfsburg 1 - 1 SC Paderborn 07
FT FC Union Berlin 3 - 1 Borussia Dortmund

FRANCE - LIGUE 1
FT Lyon 1 - 1 Bordeaux
FT Angers 2 - 0 Dijon
FT Nantes 1 - 0 Montpellier
FT Toulouse 2 - 0 Amiens
FT Nimes 3 - 0 Brest

WASANNIN DA ZA'A FAFATA AYAU LAHADI

ENGLAND - PREMIER LÊÅGÜË

17:00 Everton ? - ? Wolverhampton Wander...
19:30 Arsenal ? - ? Tottenham Hots
SPAIN - LALIGA SANTANDER*

19:00 Valencia ? - ? Mallorca
21:00 Atletico Madrid ? - ? Eibar
21:00 RCD Espanyol ? - ? Granada
23:00 Villarreal ? - ? Real Madrid
ITALY - SERIE A
20:00 Lazio ? - ? Roma
22:45 Atalanta ? - ? Torino
22:45 Cagliari ? - ? Inter
22:45 Genoa ? - ? Fiorentina
22:45 Lecce ? - ? Verona
22:45 Sassuolo ? - ? Sampdoria
22:45 Udinese ? - ?palma
GERMANY - BUNDUSLIGA
17:30 Werder Bremen ? - ? Augsburg
20:00 Eintracht Frankfurt ? - ? Fortuna Düsseldorf

FRANCE - LIGUE 1

17:00 Rennes ? - ? Nice
17:00 Reims ? - ? Lille
19:00 Strasbourg ? - ? Monaco
23:00 Marseille ? - ? Saint-Etienne
ZAKARAN KWALLON NAHIYAR TURAI VIRGIL VANIDIJIK

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post