Idan Har Zamu Nuna Tsananin Gabar Mu Ga Ƴan Shi'ah Saboda Suna Zagin Sahabbai, To Ga Tambaboyi Na Kamar Haka

Idan Har Zamu Nuna Tsananin Gabar mu Ga Ƴan Shi'ah Saboda Suna Zagin Sahabbai, To Ga Tambayoyi Na Kamar Haka;

Ma'asumah Nigeria News Update 


1. Me yasa bama nunawa Kiristoci da suke nasabtawa Allah Ɗa da Mata ba? Shin ba Zagi bane a Haƙƙin Ubangiji S. W. T? 

2. Me yasa ba zamu yiwa 'yan Haƙiƙa Kwatankwacin wannan ƙiyayya ba ko ma fiye da haka? Waɗanda suke Zagin Allah da Manzonsa (saw) har ma da Allanta Shehunan su, kai har ma dasu Kansu? 

3. Me yasa baza mu nuna Ƙiyayya ga wasu daga Ahlussunnah da suke Kafirta Mahaifan Ma'aiki (saw) ? Ko Shima Wannan ba zagi bane? 

4. Ko Kuma Sahabban Manzon Allah (saw) sun fi Allah da Manzon Allah da Iyayen Ma'aiki (saw)?? 

Idan baka da Hujja, to ka zage ni Kawai, domin Tarbiyyar gidanku Kenan,

Daga wakilinmu 

Ma'asumah Nigeria News Update 

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post