"DUK MUTUM DAN UWANMU NE A ADDINI, KO A HALITTA"
~Inji Sheikh Zakzaky(H).
@Ma'asumah Nigeria News Updates.
MNNUSCD 037
Mu muna kallon duk wani mutum, ko dai dan uwanmu ne a addini ,ko kuma abokinmu ne a hakitta , a kalla mu da kai duk mutane ne da Allah ya halicce mu. Ba mu da busashiyyar Zuciya ta kiyayya , wacce za ta sa mu rika ganin cewa; in kai ba ka fito daga bangarenmu ko jinsinmu ba ,to ya kamata ka mutu ne ! Ba mu da wannan tunanin!
Daga wakilinmu:
Auwal M. Tukur
21/9/2019

Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky