"BA A KAUDA GASKIYA DA BAKIN BINDIGA!"
~Inji Sheikh Zakzaky (H)
@Ma'asumah Nigeria News Updates.
MMNUSCD 037
Tunaninku na cewa zaku kawar da addini ta hanyar kisa, to, kunyi kadan ! Za ku kashe wasu ne,ba za ku iya kashe kowa ba,amma shi addini ba zai kasu ba! Ban ga yadda za a yi Bindiga da Bom su kashe Da'awa zuwa ga Allah ba! Dan ku sani,ba a Kauda gaskiya da bakin Bindiga !!
Daga wakilinmu :
Auwal M. Tukur
21/9/2019

Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky