Azzaluman Mahukuntan Ƙasar Nan Inda Ace Sune A Karbala Me Kake Tsammanin Zasuyi??
Zasuyi Abinda Ya Wuce Wanda Yazidu L.A Yayi Shida Jama'arsa.
Domin Sa Har Yara Qanana Suke Kashewa Waɗanda Ko Jahiliyar Larabawa Basa Kashewa,
Wannan Aika Aika Da Sukayi Duk Da Suna Wawaitar Da Mutane Cewa Ai Hari Aka Kawo Musu To Mu Munsan Wannan Tsararren Abune Bawai Bisa Haɗari Ya Faru Ba,
Suna Yi Ne Don Su Huce Takaici Amma Sai Sun Gama Su Gane Cewa Basu Huce Takaici Ba,
Sheikh Zakzaky A Jawabin Ashura ranar 11 ga Muharram 1436 3-nov- 2014
''
HALMIN NASRUN YANSURUNA!!!
Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky