ASHE DA BIYU AKA YI AMFANI DA YAN ISKAN GARIN MALUMFASHI WAJEN KAIWA YAN SHI'A HARI!!!
Farkon zuwan jami'an tsaro a fodiyyah Malumfashi
Wani yanki na yan uwa kafin fara wagi'a awajen rufe muzahharan
A ranar Talatar makon jiya Wanda yayi daidai ga 10/01/1441 shekarar musulumchi Yan uwa almajiran malam Ibrahim Yakubu El,zakzaky(h)sun fito don nuna juyayi da kashe jikan manzon Allah Annabi Muhammad(s.a.w)wato Imam Husain(a.s)kwatsam Sai ga rundunar Yan sanda ta garin malumfashi davkafaur da matazu da Kuma musawa sun yi ma makarantar Fudiyya dake kofar kudu kawanya da nufin Hana fita wannan juyayin.Bayan tattaunawa da jami'an tsaron Sai kawai suka fara harba teagas a kan Mai uwa da wabi inda a wajen akwai Mata masu ciki da jarirai masu Shan nono da Kuma kananan yara da tsaffi.
Bayan Yan uwa sun bar muhallin na Fudiyya zuwa cikin gari,BAYAN kammala zagayen anzo daidai Randa abawul na kusa da gidan Alhji Usman hada(Allah ya rahamsheshi)Sai ga gamayayyar Yan sanda sun iso da zuwa Sai Harbi da teargas da harsasai masu rai.Bayan sun raunata wasu yan uwa sun kama hanyar Fudiyya Ashe su jami'an tsaron sun gayyato zauna gari banza da sunan su taimaka masu.
Haka kuwa aka you wadan Nan zauna gari banza din karkashin jagorancin kwamandan su Anune dake layin shanu sun amsa Kira inda suka dunga dukan Yan uwa musamman Mata da yara da itatuwa da jifa da duwatsu.sunyi YUNKURIN kaiwa ga makarantar Fudiyya don ganin sun kona ta Amma da taimakonki Allah da sadaukarwar Yan uwa da matasan kofar kudu abin ya gagare su Sai da Yan sanda suka taimaka masu ta hanyar Harbi Yan uwa har suka kashe malam Nura Muhammad.
Ashe Shirin su shine BAYAN Kona Fudiyya shine Kone shagunan Yan uwa da wawashe dukiyoyin su da suka mallaka da Kuma farwa mabiya Addinin kirista kamar yadda suka yo a 2011 na rikicin zabe.
Muna Kara godewa Allah da ya tona asirin tsami'an tsaron da suka sa Yan iska wajen CUTA Mana.Muna Kuma ADDU'AR Allah duk Mai hannu wajen afka Mana ko yaji Dadi Allah ya jarabce shi da ciwon da Bashi da magani Allah yasa duk abin da ya mallaka ya Kare wajen neman magani ba tare da samun waraka ba!!!
![]() |
Daya daga cikin yan uwanda aka jikkata |

Tags:
Labaran Duniya