Tambayoyi Ukku da Amsoshin su akan Blog Wapsite



Tambayar da wani daga cikin wadanda ke cikin wannan makaranta ta *MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATE* Yayima Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi, Mukaga yadace ace munkawo muku ita kai tsaye anan domin tanada matukar Gayar muhinmanci musan wadannan abubuwan.

T-1
 Ina da tambaya;

Tambaya: Ya tsarin talla yake a Blog? Adadin masu bibiyar shafi nawa ake nema su fara biyan mai Blog din? Nawa ake biya?

Amsa:- *ADESSENER* Wani wurine da suke bada tallace-tallace ga ma'abota Wapsite inda zakayi setting dasu kabuda Account naka tare dasu acikin Wapsite dinka, idan kun lura har acikin gadgets dinku akwai ADESSENER,.
Bayan kagama ciccike abunda sukeson kacike domin fara baka tallah a shafinka Idan sun amince dakai zasu rika Baka tallah watakil su ringa saka wani Abu maikama da  picture da suka baka tallah akai ga maziyartan shafinka, kila tallar motace ko wani wapsite ko wani kamfan da sukeson kayi tallah DSS

 idan maziyarci yagani yayi clicks din photon ko tallar zasu baka wani adadin point da kowane kamfani danashi adadin abunda yake badawa, kuma bazaba kakeba su ke saka tallar yau daban gobe daban,

Idan yazama maziyarta 1000 na ziyartar shafinka a wuni babu Wanda yayi Clicks, yanuna yanason kayansu to bazaka samu ko naira ba aciki. Ko nawa suka baka zaka iya gani ta Inda ka kirkiri account dasu.
Duk iya abunda kasamu zaka iya debe kayanka.

Idan bakayi setting tampled dinkaba ko ka iya programing musamman HTML DA CSS dama wadansu dazasu taimakama wajen shirya wapsite dinka yadda yakamata to sunakin amincewa dakai musamman tampled yakamata ace kayi DERLODING din wani bawai na cikin Blogger ba, kuma kacike komai da suke bukata a wajen rijister account dinsu.

Misali:-suna,number,DSS

.

*TAMBAYA TA BIYU*


*Tambaya ta biyu;*

Tambaya:- Nawa zan kashe in ina son mai da blog dina Website? Ya zama .Com kamar yadda jiya na yi magana??

Amsa:- Na'am Mlm *Saifullahi* kamar yadda kayi tambaya akan Domen Name a jiya nace maka siyenshi akeyi , yau katambaya kace kamar nawa zaka kakashe, a yadda na fahimce ka kamar kanason kace nawa zakasai shi .Com ne kho??

Domain name sunane ko ince Adreess na yanar gizo Wanda yafara da Www, ko Kuma yakare da COM DSS kamar yadda kukasani shi  Bloger yana fitowa da blogspot.com a kyauta, amma idan zakasayen  *Free domain name*  to zaka kashe kudi amma daga banbancine domin kala-kala ne shi DOMAIN din, 

misali

Www.Maasumiya.Com

Www.Maasumiya.Org

Www.maasumiya.Ng

Www.maasumiya.Net

Www.Maasumiya.Off

Da sauran su

Org.👉🏻Zaikai 9000 or 10000

Com.👉🏻4000-dss

Ng👉🏻3000 or 4000

Wadannan kamar sune masu saukin
Amma in Wanda yafi kowane tsada SAI irin su OFF

Dafatan amfahimta.

*Tambaya ta Ukku*


 Kuma ya za a yi a samar masa da tsari, na ya zama akwai bangare-bangare?

Misali,
Maqaloli
Labarai Da Rahotonni
Kiwon Lafiya
Darasin Fiqihu
Akhaq
Tarihin Ma'asumai
Gwagwarmaya
Littafai ?????

Na'am Insha Allah shi wannan Abu shi ake kira da LEBEL kuma nayi bayaninshi acikin karatunmu na biyu a wajen  Gadgets, zaka iya Add dinshi a gefen din dakakeso yakasance maka a cikin Wapsite dinka

Amfaninshi idan kayi rubutun masu kama daya ko ince musamman kana da wani maudu'i Ko darasin da kake rubutun a koda yaushe kuma kanason kakebe mishi wani rumbu ko wuri Wanda kalarsa dai zakasawa a wajen ko kuma darasin dai zaka ajiye a wannan kebantaccen wajen, kamar yadda mai tambaya ya bada misali da Labaran duniya DSS to tanan zaka iya ajiye posted dinka anan.


Tambaya dani Dan Masani zanyiwa kaina itace??


Shin acikin lebel din zakayi rubutu ko kuma a Ina???

A inda akeyin posting zakayi rubutu, kuma nakeganin nayi bayanishi acikin darasin da Zakuyi post sai dai idan bakuzo wajen a karatuba.

Idanma lokaci zamu muyi karatun level din daku to zamuyi domin kowa yagane,

Insha Allah wannan itace Yar takaitacciyar amsar wadannan tambayoyin.

Tambaya: Saifullahi M.Kabir

Amsa: Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post