Daga yau Zaka iya kiran Waya sama da 50 a lokaci daya (ROBOCALL)



Robocall wata sabuwar fasaha ce da take baka damar kiran lambobin waya sama da daya a lokaci daya. Zaka iya kiran daruruwan lambobi a lokaci daya don isar masu da sako iri daya. Misali sanarwar daurin aure, haihuwa, biki, meeting, sakon godiya, ko kamfen din siyasa.

Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga


Yadda abin yake shine: kamar yadda ka san ana tura sakon Bulk sms zuwa ga dubunnan lambobi a lokaci daya to haka ake tura sakon robocall zuwa ga dubunnan lambobi. The only difference shi wancan zai shiga a matsayin text ne, shi kuma wannnan zai shiga a matsayin kira ne. Yayin da shi wanda aka tura ma call din, wayar shi zata yi ringing tare da nuna sunan caller ID din da kayi amfani da shi yayin tura kiran. Idan kayi using asalin sunanka ne a matsayin caller ID (broadcast name) to sunan ka zai yi appearing a matsayin wanda yayi kiran.
Misali: sai kayi using sunan Alhaji Atiku Abubakar a matsayin broadcast name, to duk idan ka tura robocall sunan Atiku ne zai yi appearing as the caller.

GARGADI

Bamu kawo maku wannan don koyar da damfara ba, mun kawo ne saboda wayar da kan junan mu da kuma fadakarwa don kar ka bari wani wawa ya cuce ka ta wannan hanyar... shawara ce daga Dan Uwanku Mas'udu Dan masani Shinkafi 08149993999

YAYA AKE YI?
Da farko ana bukatar ya kasance kana da email address kowane iri ne, ko yahoo, Gmail, Hotmail, yandex, da sauran su, kuma ka tabbatar yana aiki.
Na biyu lambar waya, idan kana da wadannan sai ka shiga browser din wayarka ka sanya wannan URL din a address bar din ka kamar haka
www.voicesmsnigeria.com ,bayan yayi loading shafin zai bude maka sai kayi clicking akan new user tunda Kai bako ne baka da account da su. Zasu turo maka form inda zaka sanya cikakken sunanka, dana mahaifi, lambar waya, email sai password. Bayan ka cike sai kayi clicking akan register. A take zasu tura maka da confirmation email. Sai ka shiga email naka ka bude message din kayi clicking akan activate my account. Idan baka samu message dinba ka saurara kamar minti biyar sannan ka kara checking wani lokaci yana dan daukar time kafin ya shigo.

Da zaran kayi activating, zaka iya login da Email dinka da password din da kayi amfani. Bayan kayi login zaka ga sun baka kyautar unit biyu. Duk unit daya zaka iya amfani da shi wajen making robocall na tsawon second 30. Kenan minti daya ne suka baka don ka jaraba aikin su.

YADDA ZAKA YI KIRAN ROBOCALL

Kada ku manta haryanzu kuna tare da Shafin Ma, asumiya Nigerian News Update 

* Kayi login a account dinka
*Kayi click akan "create a broadcast"
*Zasu nuna maka wani form inda zaka yi uploading voice message dinka. Message dinka dole ya zama mp3 format
*Zaka yi pasting na lambobin da kake son tura ma kiran ko kuma kayi uploading.
*Idan kana son sanya sunan caller ID to dole sai sun yi verifying lambar wayarka ta hanyar kiran wayarka su tambaye ka wata code wadda zasu nuna maka da zaran kayi kokarin canja default caller.

*Bayan kayi verification na lambar waya yanzu sai ka sanya duk sunan d kake bukata a matsayin caller ID naka. Sai kayi sending shi kenan.

Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga


kuna tare da shafin Ma'asumiya Nigerian News Update tare da wakilinmu Mas'udu Dan masani Shinkafi 08149993999

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post