Ⓜ___Gagarumar Zanga-zangar kiran asaki Jagoran yan uwa Musulmi, Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) da mai dakinsa Malama Zeenah, ta gudana a babban birnin tarayyar Nageriya wato Abuja.
____Zanga-zangar Lumanar ta yau Litinin a garin Abuja ta gudana lami lafiya, yan uwa da damane Suka hau sahun Zanga-zangar, wacce ta taso daga babbar kasuwar Otaku Market dake cikin babban birnin tarayyar Nageriya wato Abuja.
___Sheikh Sidi Munir Sokkoto ne Yagabatar da jawabin rufewa,
--anyi lafiya kuma an tashi lafiya.
_______________________
Ma'asumiya Nigerian News Update;
Wakilinmu;
👇🏻
Mahadi Tukur Almizan
DE YOUNG ACTIVIST