kayi Shere domin wasu su amfana.
Kalli kadan daga cikin Hotunan da aka dauka a wajen programs din Maulod da wasu kananun yara suka shirya a garin Shinkafi dake jihar Zamfara, domin nuna Murnar su da samuwar fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (s)
Duk acikin bangare na mahalarta taron
Wani bangare na mawaka gasunan a kasa
Wani bangare na sistoci mahalarta taron
Mizakace akan wadannan yara da suka shirya wannan programs???
Tags:
Labaran Duniya
Allahu akabar
ReplyDelete