SHIN NANA FADIMA (As) TANA DA WANI HASKE NE???
Daga Shafin* MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATES
Tare da Wakilanmu na
KATSINA ZONE
*Imam Ali (AS) ya amsa wan nan tambayar lokacin da yake zaune mutane na kewaye dashi Sai wani Mutum ya miqe yace masa kai Ali (as) kana cikin matsayin da Allah ya ajeka na daraja amman mahaifinka na wuta,""
Sai Imam Ali (AS) yace masa kaiconka rufe baki na rantse da wanda ya aiko Muhammad (sawa) da gaskiya da ace mahaifina zai ceci duk wani mai zunubi a bayan kasa da yacece shi, kace ana azabta Babana a cikin wuta alhali dansa ne mai rabon wuta da aljanna?
KO KAYI DARLODING WANNAN APPLICATIONS??? INBAYI BA DANNA TSANWAN RUBUTUN NAN MAI SUNA DARLODING YANZU ANAN"- DOWNLOAD APPLICATIONS
To na rantse da wanda ya aiko Muhammad (sawa) da gaskiya hasken Abudalib (ra) ranar kiyama Sai ya dishe hasken halittu gaba daya in banda haske guda biyar.... >Hasken Manzon Allah (sawa)
Da haske na (Imam Ali)
Da hasken FADIMA (as)
Dana Hassan dana Husain (as)
Dana yayansa daga A'immah) (as) domin hasken su daga namu yake wanda Allah ta'alah ya Halitta tin kafin a halicci Adamu da shekaru duba biyu... Bisharatul Musdafa :S:202, Biharul Anwar J:37 S:110
MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATES
Wani wurin Imam Ali (as) ya cigaba da cewa naji Manzon Allah (sawa) yana cewa Allah ta'alah ya halicceni da Ali da Fadima da Hassan da Husain (as),
daga haske guda. A duba Biharul Anwar J:37 S:81, Kashful Gumma J:1 S:459
Allah Don hasken ahlil'baiti (as)
Allah ka haɗakan al'ummar musulmi guri guda""
Tags:
Makaranta
Amin,bijahi sayyada Fatima zaharau
ReplyDeleteAllah ka narkar damu cikin wannan haske alfarmar Fadima asws!
ReplyDelete