ZA'AYI MUHAWARA [DEBATE] ATSAKANIN YAN TAKARAR SHUGABAN KASA DAGA JAM'IYYU BIYAR RANAR JUMA'A



Jam'iyyu 5 ne zasu kara a Muhawara takaran shugaban kasa ranar Juma'a,

Kungiyar shirya Muhawarar zaben Najeriya NEDG da kungiyar kafofin yada labaran Najeriya BON ta saki sunayen jam'iyyu biyar da zasuyi Muhawarar takarar kujeran mataimakin shugaban kasa da na shugaban kasa,

Game da jawabin da sakataren kungiyar, Mr Eddi Emesiri, ya saki, ya ce

jam'iyyar Allied Congress Party of Nigeria (ACPN), Alliance for New Nigeria (ANN),

 All Progressives Congress (APC),

Peoples Democratic Party (PDP) da

Young Progressives Party (YPP) ne aka zaba.

"ZA'AGUDANAR DA MUHAWARAR MASU TAKARAR KUJERAR MATAIMAKIN SHUGABAN KASA

Rana: Juma'a, 14 ga watan Disamba, 2018

Lokaci: misalin karfe bakwai na yamma  `

Guri: Transcorp Hilton,

""ZA'AGUDANAR DA MUHAWARAR MASU TAKARAR KUJERAR  SHUGABAN KASA
Aranar asabar 19 january 2018

"Wa inda zasu kara a wannan muhawara"

Farfesa Yemi Osinbajo na jam'iyyar APC
Mr Peter Obi na jam'iyyar PDP
Umma Getso na jam'iyyar YPP
Alhaji Abdulganiyu Galadima na ACPN
Abdullahi Iya na jam'iyyar ANN
________________________
Ma'asumiya Nigerian🇳🇬 News Update,
Wakilinmu;
👇🏽
Mahadi Tukur Almizan

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post