Kayi Clicking domin KARANTAWA kayi shere domin wasu sugani su amfana.
____________Nasan dayawa mutane sukanji haushi da kuma takaici idan wani ya boye number dinsa yaringa yimaka flashing ko yakiraka ya zageka, dayawa sai dai mutum yakashe wayar ko yaqi amsa kiran wayar. ____________To yanzu ga wata dama ga mutane masu amfani da Android, da wannan App din zaku iya hana wani yakiraku ko yayimuku texts, zaku iya hana wanda yaboye number yakiraku. Zakuma ku iya zabar lambar wani shikadai kusata a voicemail ko kuyi blockn dinta gabadaya.
Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga
____________Takan wannan App din zaku iya tura text ko kiran mutum, haka kuma zaku iya saka full info na sunan mai lambar. Zaku iya cewa duk wata number wadda tafara daga kaza xuwa kaza to kada kiranta yashigo wayrku, takansa kai tsaye zaku iya shiga phonebook dinku kuzabi numb kuyi duk yadda kukaso da ita ajerin abubuwan dana zana. ________YANDA ZAKUYI AMFANI DA APP DIN _________ _________Idan kuka shiga cikin App din zakaga ya nunomaka wadanda suka kiraka ko kuma wadanda sukamata text wato dai recent activities dinka zai nunamaka, idan misali a recent din zakayiwa wata number din, sai kadanna akan suna ko number din idan baka da ita a contacts dinka, kana dannawa zakaga yanunomaka wasu alamomi daga kasan numb din guda 3, akwai alamar kira daga bangaren hannun hagu sai alamar magana ta tura text daga tsakiya sai kuma ta karshen daga bangaren hannun hagunka, To wannan ta karshen kanta zaka hau anan ne xakaga inda xakasa din a voicemail ko kuma kayi mark dinta as spam. __________Zakaga normal shine a HANG UP sai VOICEMAIL idan kaxabi voicemail din sai kayi can kasa xakaga DONE. Shikenan sai kayi kawai. _________Idan kanaso kahana private number shigowa wato numb din da aka boye, ta ga yadda zakayi, da zarar kabude App din to zakaga wasu alamomi daga sama bangaren dama guda 3, daga bangaren damanka xakaga alamar Settings ne sai daga tsakiya xakaga wata alama sai kuma na karshen alamar searchin, to wannan ta tsakiya din nan ne xakashiga, idan kashiga zakaga + HANG UP ON SOMEONE to nan xakahau, kana hawa anan ne duk xakagasu ALL PRIVATE/BLOCKED NUMBERS da dai sauransu. _________Idan kanaso kacire wata number daga blocking din dakayi to ga yadda zakayi, kawai da zarar ka bude App din to kuduba dakyau zakaga wasu 'yan rubutu daga top middle na app din kamar haka, RECENT da kuma BLOCKED to zakaga akan recent din yake dan haka sai kadanna akan Blocked din kawai, anan xakaga duk wadanda kayi blocking dinsu sai kaciresu idan kana da bukatar hakan. _________Duk lambar dakayi blocking dinta to badama takiraka, hakama idan ka kare private numb baxasu shigoba to duk wandama ya boye number xai kiraka toko yashiga voicemail ko kuma kiran yakishia ko kuma yana bugowa sai takatse ace NUMBER BUSY. _________App din yana da kyau da kuma amfani sosai, gashi ba ruwansa da fetching na Data dinka. Ga duk maiso to idan kayi comment sai nabaka LINK din da zakayi downloading dinsa kai tsaye zuwa Android dinka, bashi da nauyi dan size dinsa 4.6MB ne. _________Ina baka link din to kayi sauri kayi downloading din dan link din da zarar yadau lokaci zaiyi Expire. Daga Shafin Ma'asumiyya Nigeria News Updates Tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Tags:
Yanar gizo
Assalamu alaikum, nima inaso
ReplyDeleteAssalamu alaikum.nima inaso
ReplyDeleteAlh bashar Tsalha.nima inaso
ReplyDelete