KALAMAN SOYAYYA ZUWA GA MASOYA

Ba sai soyayya kadai ba, daddadan kalamai babban sinadari ne na iya zama da jama’a. Shi ya sa akecewa baki shike yanka wuya. Idan ki ka iyalafuza masudadi, to za ki ci ribar soyayya, da kuma uwa uba ribar zama da miji. Amma kirika yi wa masoyinki ko mijinki kalamai kamar na irin wanda gandurobobikeyi wa ‘yan bursuna,ke ma kin san mijinki za ga kamarkinaso ki zama ke ce A rayuwata zaman soyayya da kauna, idan maigida yana magana, ki kasance kinfishi iya zaro kalamai na kwantar da hankali. idan kuma shima ya iya, to zama zaikara yin daidai kenan. Ki tuna shi dan adam yana so ya ji anayabonsa. Ki duba mana ki ga mawaka, ai da abu biyu suke cin ribar bakin su. Na farko su kambama mutum ya ji dadi ya ba su kudi, nabiyu kuma su yi wa wani zambo ya ji haushi. Sun cewa mu- tum gwanki, dan giwa kai har toron giwa suna kiran wanda suke kambamawa. To ku masoya don me ba zakurika yarfa wa juna dadadan kalaman kwantar da zuciyaba. Ana so a rikayi wa masoyi ko masoyiya kalamai na kambamawa, amma ba na yaudaraba. ba ace sai kin masa waka kosai kayimatawaka ba. Shin ba ku iyakalaman tausasa zukatan juna ba ne? Kada kutsaya kuna kwaikwayon abin da wani ko wata suka rubuta a littattaffai. Ku kirkiro naku mana. Gawasuda naci karo da su awani wuri zan kawo maku. Ban face sune dadadan ba, ammadai ina so nesu zamo matashiya ga masoya domin surika dan zakulo wa junansu kalamai musamman irin na begen nan idan ba sukusa, ko dayansu ya yi tafiyar da zai dauki kwanaki kafin ya dawo. Nasan idan wasusun karanta, za suce wanda ya tsara wadannan kalaman baima cika gwanin soyayya ba, dan tagajan-tagajan ne. Tokai ina nakansuke? Sai kazakulosu kadan rika jefawa sahibartaka. Cikin makon da ya gabata, ina zaune a daki ina rubutu,sai wata kawata ta yi minsakon tes a waya ta, ta ce minga wasu kalamai ta tsakuro daga cikin wani gidan intanet, wanda wani ya tattara. Ta cemin gidan intanet din maikama da ‘blog’, sunansa Haleemah!

 *Zuciyarki ta zama takarda, tawa ta zama biroin rubatamiki shafinkauna !

 *Ki zamakofa nazamo makulli, mu hadumu bude dofar soyayyarlambun zuciyata!

 *Na kasa tsayenakasa zaunea lo- kacin da nafara ganinki acikin taro, kin fitadaban kaman wata a daren sha biyar!

 *Ya madararzuciyata, ki zamosi-mintiin zamobulo mugina gidankuana afilin soyayya.

 *Watau yau da natashi, sainaga rana ta taso ta haskegarin nan, amma duk hasken ta ba kai hasken fuskarda ta haske zuciyata ba, dominniazuciyata haskenfuskarabin kuana ta ya fi duk hasken rana.

 *Ki zamafetur nazama inji mu hadumutada lantarkin kauna.

 *Ya sahibata naba kifilinzuciya ta ki shuka a duk wanilungu da sakonbishiyarso da kauna donmusami in- uwarda za muzaunamuyi soyayya.

 *Ke cemadubi abardubawa ta duk safiya, kinzamomin tamkar feturamota, rayuwa ta ba ke lami ceya rabin raina.

 *Ke cemakwarariyarmadararzuciyata, waddada nasha za ta has- kakazuciyata ta yifari. *

Rayuwata babu ke tamkar wayar da ba wayar caji ceba, kuma babu layi, a mace ba amfani.

 *Kunne naya kurmance sabodarashin jin kalaman kaunarkikullum, baki na ya daina magana daidai sa- boda rashin begen zumar rayuwatakullum.

 *Ta tsagwaron zallartsabar kwayartsokar zuciyata, idona zaimakance sabodarashin ganinki a yau da kullum.

 *Ya gangariyar madararzumar da ba ta da gauraye, ya tauraruwa acikin jinsintaurari maihaske zuciyarmasoyinta. *Idona ya bude ya ga haske irin nawalkiya donya ganki.Ziciyatanashan lagwadar zumada mada kauna. *Idon basira lafazi nrayuwata. *Alfijir nakaunaya keto, tsunt- sayen soyayya sun tashi suna yawo a sararin samaniyarzuciyata. *Ya fankar da ke juya zuciyata, zan zamo kwalekwale, ki shigo muhau kankogin so, in zamokatifa kizamogado a cikin dakin kauna. *Hadarin begen kiya hado,gugu- warsonki ta taso, sai ruwamai karfi akeyinakaunarki afilinzuciyata Daga Shafin Ma'asumiya Nigeria News Update Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post