Yadda Ake kire waka ko hadata a Wayar Android

Kuyi shere domin wasu Sugani su Amfana, Cuyi Comments inkunada Tambaya.
[Ms100]
Kamar yadda kuka sani ko kuma yanda kuke ganin anayin irin wannan aiki a computer to yau nesa tazo kusa domin kuwa bayan karanta wannan bayani zaka iya yi da kanka wato yanke/hada waka a wayar Android inda za ka samu damar yanke iya inda kakeso acikin wakar kokuma karatu.


Sannan kuma ana iya hade waka ko wakoki sauran wayoyin kamar java da symbian suma suna da nasu application din wanda yake bada damar yin wannan aikin, to abin ba iya java da symbian ya tsayaba a android ma zaka iyayin wannan aikin idan kanaso amma saida wani application mai sunaa:
1. MP3 CUTTER AND MERGED.APK
2. MP3 CUTTER.APK
3. MP3 MERGED.APK


Wadannan application dasune ake wannan aikin sabo da haka zaka iya nema a Google saika sauko dasu domin yin wannan aikin akan wayarka ta android zaku iya samunsu a play store ko wasu shafukan na yanar gizo. Allah ya bada sa,a.

Kuyi derloding Application dinmu anan fomin samun rubuce rubucenmu cikin sauki
Derloding Ma'asumiyya Application

Ma'asumiya Nigeria News Updates
Tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post