Zuwa Gareka Tauraron Zuciyata


Aminci da yarda ya k'ara tabbata ga mamallakin zuciyata, farin wata mai haskaka zuciyata, kaine ka zamo farin cikin rayuwa, ina da tabbacin cewa zuciyarka tana cike da so na da shauk'ina had'i da bege na acikin wannan sansanyar safiyar kamar yanda tawa ta kasance haka, zai zama abin alfaharina cewa wannan sak'on nawa shine abu mafi soyuwa daya fara riskarka cikin wannan ni'imtacciyar safiyar masoyina...

Mrng 2 u oll

(Dan Masani be)

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post